Mambobin majalisar wakilai 6 sun fice daga PDP zuwa APC.
Yan majalisar sun kasance masu wakiltar ƙananun hukumomin jihar Delta, kamar yadda kakakin majalisar wakilai Tajuddeen Abbas, ya sanar.
Bayan haka wasu Æ´an majalisar wakilai 2, na jihar Enugu, sun fice daga jam’iyyar LP zuwa PDP.