Tsaffin shugabannin matatun fetur na Najeriya sun wawure Dala biliyan 3

0
33

Ana zargin tsaffin shugabannin matatun man fetur, na Fatakwal, Kaduna da Warri da Tinubu ya kora sun sace Dala $2,956,872,622.36, da ware domin gyara matatun man.

Zuwa EFCC ta bankaÉ—o Naira biliyan 80, a asusun tsaffin shugabannin matatun, sakamakon tsare su da akayi bayan korar su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here