Gwamnatin Kano ta amince a biya jami’an tsaron dazuka hakkin su na watanni 11

0
39

Majalisar zartarwa ta gwamnatin Kano ta amince a biya jami’an tsaron dazuka hakkin su na watanni 11, da suke bi.

Akalla jami’ai 100, ne za’a biya kuÉ—aÉ—en nasu.

Gwamna Abba Kabir Yusuf, ne ya amince a biya albashin a ranar Litinin wanda yakai Naira miliyan 11, ga jami’an ma’aikatar kula da muhalli da sauyin yanayi.

Haka zalika gwamnatin ta bayar da umurnin yin nazari akan alawus É—in jami’an tsaron dazukan da yi musu Æ™ari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here