Matasan Kano ta arewa zasu amfana da tallafin ilmin computer

0
21

Matasa 650, daga kano ta arewa zasu rabauta da da wani tallafin karatu don inganta rayuwar su.

Za’a bayar da tallafin ta hanyar dauko matasan Æ™ananun hukumomin dake Æ™arÆ™ashin Kano ta arewa, inda za’a basu tallafin ilimin na’ura mai Æ™waÆ™walwa wato Computer, don samun Æ™warewa a wannan fanni.

Matasan zasu rabauta da tallafin ne daga hannun shugaban kamfanin Syrol Technology, wato Injiniya Rabi’u Aliyu Garo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here