Gwamnatin Saudiyya ta fitar da yare 20 da za’a fassara huɗubar Hajjin bana dasu

0
46

Gwamnatin Saudiyya ta fitar da yare 20 da za’a fassara huɗubar Hajjin bana dasu.

Bisa ka’ida ana yin da huɗubar harshen larabci.

Yare 20 da za’a fassara huɗubar sun hadar da;

1. English

2. French

3. Malay

4. Urdu

5. Persian/ Farsi

6. Chinese

7. Turkish

8. Russian

9. Hausa

10. Bengali

11. Swedish

12. Spanish

13. Swahili

14. Amharic

15. Italian

16. Portuguese

17. Bosnian

18. Malayalam

19. Filipino

20. German

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here