Tinubu bai san ni ba, lokacin da ya goyi bayan na zama shugaban majalisa –Tajuddeen Abbas

0
34

Kakakin majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya baiyana cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu ya goyi bayan ya zama shugaban majalisa, duk da cewa a wancan lokaci bai san shi ba.

Abbas bayyana hakan ƙaramar hukumar Zaria lokacin da ya ƙaddamar da rabon tallafi ga al’ummar mazaɓar sa, wanda ya ƙunshi babura masu kafa biyu da masu ƙafa uku da kuma motoci.

Tinubu ya goyi bayan na zama shugaban majalisa ne sakamakon labarin da yaji akai na cewa ina yin ayyukan alkairai, inji Abbas.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here