Tsohon shugaban kamfanin MTN ya mutu

0
40

Allah Ya yi wa tsohon shugaban Kamfanin sadarwa na MTN, Pascal Dozie, rasuwa bayan fama da jinya.

Dozie ya rasu a ranar Litinin 7 ga Afrilu 2025, yana da shekaru 85.

Marigayi Pascal, shahararren É—an kasuwa ne kuma shugaban Kamfanin MTN na farko a Nijeriya, kuma shine wanda ya kafa Bankin kasuwanci na Diamond.

Mamacin na daya daga cikin manyan Æ´an kasuwar Najeriya da suka fito daga kabilar Igbo, wanda aka haifa a jihar Imo, cikin shekarar 1939.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here