Yadda yawan al’ummar Najeriya ke canjawa daga shekarar 2006 zuwa 2022.
2006: 140.43m
2007: 144.64m
2008: 148.99m
2009: 153.41m
2010: 157.90m
2011: 162.45m
2012: 167.05m
2013: 171.70m
2014: 176.44m
2015: 181.25m
2016: 186.12m
2017: 191.05m
2018: 196.04m
2019: 201.14m
2020: 206.28m
2021: 211.49m
2022: 216.78m
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ce ta bayyana hakan bayan samun alƙaluma daga hukumar ƙidaya ta ƙasa NPC.