Ɗan damben Najeriya ya mutu a Ghana

0
62

Ɗan damben Najeriya, mai suna Segun Olanrewaju, ya rasu bayan da yasha duka a hannun abokin karawar sa ɗan kasar Ghana, mai suna Jon Mbanugu.

Ɗan danben ya mutu a yayin da suke karawa a ƙasar ta Ghana a ranar Asabar data gabata.

Ƴan damben sun kasance masu fafatawa a gasar damben kwararru ta Ghana, lokacin da ajali ya zowa Segun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here