Shugaban ƙasa Tinubu yayi Sallar Idi a Abuja

0
29

Shugaban ƙasa Tinubu, da sauran muƙarraban gwamnatin tarayya sun gudanar da Sallar Idi a birnin tarayya Abuja.

Cikin waɗanda suka yi sallar tare da shugaba Tinubu, akwai mataimakin sa Kashim Shettima, Mataimakin Shugaban majalisar dattawa Barau I Jibril, Mai bawa shugaban ƙasa shawara a fannin tsaro Nuhu Ribadu, ministan Kasafi da tsare-tsare Atiku Bagudu da sauran su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here