Wike ya karyata labarin faɗuwar sa a Abuja

0
31

Wike ya karyata labarin cewa ya yanke jiki ya faɗi a birnin tarayya Abuja.

Mataimaki ga ministan na Abuja, Lere Olayinka ne ya sanar da hakan, tare da neman jama’a suyi watsi da labarin cewa ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya faɗi a lokacin gudanar da wani taro a jiya Juma’a.

Wasu al’umma a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa Wike, ya faɗi tare da samun shanyewar ɓarin jiki. Amma Lere yace ko kaɗan babu gaskiya a labarin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here