Ga jerin kasashen da suka sanar da cika azumin Ramadan zuwa 30;
1: Australia
2: Bangladesh
3: Brunei
4: China
5:Indonesiya
6:Iran
7: India
8: Malaysia
Zuwa lokacin rubuta wannan labari babu wata ƙasa da ta sanar da ganin jinjirin watan Shawwal.
Hakan ya tabbatar da cewa wadannan kasashe zasu yi azumi 30, inda zasu yi sallah a ranar Litinin 31 ga watan Maris.