An ga jinjirin watan Shawwal a Najeriya

0
70

Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III, ne ya tabbatar da ganin jinjirin watan na Shawwal, a fadar sa dake Sokoto.

Wannan ya nuna cewa gobe Lahadi 30 ga watan Maris itace ranar Sallah ƙarama a Najeriya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here