Gwamnatin Najeriya zata haramta shigo da Panel din Solar daga ketare

0
73

Gwamnatin tarayya zata haramta shigo da Panel din Solar daga ƙasashen waje.

Ministan kimiyya da fasaha Uche Nnaji, ne ya sanar da hakan.

Yace za’a É—auki matakin don Najeriya ta fara samar da Panel din Solar da kanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here