Ƙudirin cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni ya tsallake karatu na biyu a Majalisa

0
50

Majalisar wakilai tayi karatu na biyu akan ƙudirin cire rigar kariga daga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni

Kudurori akalla 42 ne suka tsallake karatu na biyu a Majalisar Wakilan ciki har da kudurin cirewa mataimakin shugaban kasa da gwamnoni har ma da mataimakansu rigar kariya domin fuskantar shari’a kan zarge-zargen cin hanci da rashawa.

An samar da kudirin ne don dakile cin hanci da rashawa, kawar da rashin adalci, da kama karya da wasu gwamnoni ke yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here