Shugaban ma’aikatan Rivers yayi murabus

0
43

Gwamnan rikon kwarya na jihar Rivers ya nada sabon sakataren gwamnati, yayin da Shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar ya yi murabus daga mukaminsa

Vice Admiral Ibas Ibok-Ete Gwamnan rikon kwarya na jihar Rivers ya sanar da nadin Prof. Ibibia Worika, a matsayin sabon Sakataren gwamnatin jihar.

Kazalika, Ibas ya sanar da nadin Iyingi Brown babban Sakatare a ofishin shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar da zai yi rikon kwarya a kujerar shugaban ma’aikata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here