Mambobin majalisar wakilai sun amince da dokar ta bacin da shugaban kasa Tinubu ya sanyawa jihar Rivers a ranar talatar data gabata.
Majalisar ta amince da dokar yayin da kaso mafi yawa na yan majalisar suka yarda da sanya dokar ta hanyar bayyana goyon bayan su da baki.