Shugaba Bola Tinubu ya fara wata ganawar sirri da gwamnan jihar Rivers na rikon kwarya, kwana guda bayan zartar da dokar ta ɓaci.
Vice Admiral Ibok Ibas mai ritaya shine jami’an da Tinubu ya naɗa don cigaba da gudanar da al’amuran shugabancin Rivers tsawon watanni 6.
Idan za’a iya tunawa a daren jiya Talata ne shugaban ya sanya dokar ta ɓaci a Rivers tare da dakatar da gwamna Siminalaya Fubara.
asa da sa’o’i 24 da ayyana dokar ta ɓaci a jihar