Yan majalisar wakilai 2 sun fice daga PDP zuwa APC

0
40

Yan majalisar wakilai 2 sun fice daga jam’iyyar su ta PDP tare da komwa APC mai mulkin kasa.

:::Radadin tashin farashin fetur

Yan majalisar sun hadar da Husseini Jallo na mazabar Igabi dake jihar Kaduna, sai Adamu Tanko, na mazabun Suleja, Tara, Gurara, a jihar Neja, da aka bayyana ficewar tasu a yau Talata. Yan majalisar sun bayyacewa rikicin cikin gidan daya mamaye PDP ne yasa suka fice daga cikin ta.

Kakakin majalisar Tajuddeen Abbas, ne ya karanto wasikar ficewar tasu inda Jalo yace rikicin PDP ya hana shi gudanar da ayyukan wadanda suka zabe shi yanda ya kamata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here