Wike ya kwace filin sakatariyar jam’iyyar PDP dake Abuja

0
59

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya kwace filin sabuwar sakatariyar jam’iyyar PDP ta kasa dake birnin tarayya Abuja sakamakon rashin biyan haraji na shekaru 20.

Bayanin hakan na cikin wata wasikar da hukumar kula da Æ™asa ta birnin tarayya Abuja ta aikewa jam’iyyar PDP, dauke da kwanan watan 13 ga watan Maris.

Daraktan sashin kula da ƙasa na Abuja Chijioke Nwankwoeze, ne ya sanya hannu akan wasikar a madadin minista Wike.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here