Shugaban kasa Tinubu ya dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyar sa

0
61
Bola Ahmed Tinubu
Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta ɓaci a Rivers tare da dakatar da gwamnan jihar Siminalaya Fubara da mataimakiyar sa, haɗi da mambobin majalisar dokokin jihar tsawon watanni 6, sakamakon rikicin siyasar da yaƙi ci yaƙi cinyewa.

Tinubu ya kuma naɗa Vice Admiral Ibok Ibas, mai ritaya a matsayin gwamnan Rivers na riƙo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here