Babbar Kotun tarayya dake Abuja tayi watsi da bukatar da karuwan Abuja suka shigar da ministan birnin Nyesom Wike, akan a dakatar dashi daga kama su.
Mai shari’a James Omotosho, yace karar karuwan bata da wani tasiri.
Tunda farko dai Wike ya dauki aniyar kamawa da gurfanar da masu Sana’ar karuwanci a Abuja.