Majalisar wakilai ta bayar da umarnin rufe shafukan dake yada Batsa

0
56

Majalisar wakilai ta umarci hukumar sadarwa ta kasa NCC ta rufe duk wasu shafukan dake yada al’amuran Batsa, da suka kunshi wallafa hotuna da bidiyon Iskanci.

Majalisar tace umarnin rufe shafukan zai fara aiki nan take daga yau.

Majalisar wakilan ta sanar da hakan a yayin zaman ta na yau Talata, biyo bayan amincewa da kudirin bukatar hakan wanda É—an majalisar dake wakiltar Katsina Dalhatu Tafoki, ya gabatar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here