Majalisar dokokin Rivers ta umarci Fubara ya gabatar mata da sabon kasafin kudin 2025

0
23

Yan majalisar dokokin Rivers sun bawa Gwamnan jihar Siminalaya Fubara, awanni 48 akan ya gabatar musu da sabon kasafin kudin jihar na shekarar 2025.

:::Al’ummar Garin Gano sun yiwa gwamnatin Kano Al-qunut akan Gonaki

Yan majalisar sun bukaci hakan yayin zaman su na yau litinin a zauren majalisar dake Fatakwal.

Hakan yazo bayan da kotun koli tayi watsi da tsohon kasafin kudin jihar da Fubara ya gabatarwa yan majalisar dokokin jihar su 4 kacal.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here