Gwamnatin tarayya ta bayar da kwangilar gina hanyar Akwa Ibom akan Naira Triliyan 1.334

0
76

Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a biya naira triliyan 1.334, don yin aikin hanyar data taso daga Calabar zuwa Akwa Ibom, dake cikin aikin babbar hanyar Lagos zuwa Calabar.

Ministan ayyuka na kasa Dave Umahi, ne ya sanar da hakan bayan kammala taron majalisar zartarwar daya wakana a fadar shugaban kasa a Abuja.

:::Tallafin Naira biliyan 150 ne yasa gwamnan Kaduna ke goyon bayan Tinubu—El-Rufa’i

Yace a yanzu haka ana kan aiwatar da aikin babbar hanyar ta Calabar zuwa Lagos, a jihohin Lagos da Ogun, wanda shugaban kasa ya sake bayar da umarnin dauko aikin daga Clabar zuwa Akwa Ibom.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here