Matatar Dangote ta sake rage farashin litar man fetur zuwa Naira 890

0
17

Matatar man fetur ta Dangote ta sake rage farashin litar man fetur daga Naira 950 zuwa Naira 890.

Matatar ta sanar da hakan a yau asabar 1 ga watan Fabrairu 2025.

Shugaban sashin sadarwa na matatar Anthony Chiejina, ne ya sanar da hakan, yana mai cewa matakin ya biyo bayan saukin da aka samu na farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here