Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa (FAAN).
:::Gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar Lakurawa
Mai taimakawa shugaban kasar a fannin yada labarai Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwar daya fitar a yau juma’a.
Wannan shine mukami na 2, da Tinubu, ya bawa Ganduje, wanda a yanzu haka shine shugaban jam’iyyar APC, na riko a matakin Kasa.