An saki matar Ike Ekweremadu daga gidan yarin Burtaniya

0
56

An saki matar Ike Ekweremadu, Beatrice, daga gidan yarin Burtaniya, tare da dawo wa gida Nigeria.

:::CBN zai kawo karshen cinkin takardar kudi ta Naira

Beatrice, dai ta kasance matar tsohon mataimakin shugaban majalisar Dattawan Nigeria, Ike Ekweremadu, da aka daure su a kasar Burtaniya, bisa zargin safarar sassan jikin dan adam, na tsawon shekaru 6, shi kuma mai gidan ta aka daure shi shekaru 10.

Tuni dai wata majiya ta tabbatarwa da manema labarai cewa Beatrice, ta dawo gida Nigeria, a yau Laraba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here