Farashin Sefa

0
50
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
21 ga watan Junairu 2025

Darajar canjin kudaden;

Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
Siyarwa:::2650

Farashin CFA F(XAF)Siya:::2400
Siyarwa:::2550

Farashin CFA zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i.

Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin CFA da ake da su da kuma bukatarsu.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin CFA zuwa Naira a wannan shafi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here