Yan majalisa sun tsige kakakin majalisar dokokin jihar Lagos

0
44

Mambobin majalisar dokokin jihar Lagos, sun tsige kakakin majalisar Mudashiru Obasa.

Rahotanni, sun bayyana cewa tsige Mudashiru Obasa, baya rasa nasaba da zargin da yan majalisar ke yi masa wajen aikata laifin yin amfani da mukamin sa don karya doka, da kuma wasu laifukan.

Karin bayani na nan tafe…………………..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here