Tsohon Shugaban Amurka Jimmy Carter ya mutu

0
47

Tsohon Shugaban Amuraka Jimmy Carter, ya mutu, yana da shekaru 100, a duniya.

Carter shine shugaban Amurka na 39, cikin jerin mutanen da shuka shugabancin kasar.

:::Bankin Duniya ya bawa Nigeria bashin dala biliyan 1.5 saboda cire tallafin Fetur

Tuni dai shugaba Biden mai barin gado da shugaban Æ™asa mai jiran gado Donald Trump, suka mika ta’aziyya da alhinin rasuwar tsohon Shugaban.

Biden ya bayyana shi a matsayin jajirtaccen shugaba mai dattako, tare da cewa wannan rashi na duniya ne baki daya.

A nasa É“angaren, Donald Trump ya ce ya kamata Amurkawa su gode wa Carter kan kalubalen da ya fuskanta a lokacin shugabancinsa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here