NNPCL ya rage farashin man fetur

0
84
man fetur
man fetur

Babban Kamfanin mai na Nigeria NNPCL rage farashin litar Man fetur zuwa N899.

Kamfanin yabi sahun matatar man fetur ta Dangote, wadda a cikin Wannan mako ta sanar da rage farashin litar man zuwa naira 899.50, don saukakawa mutane suyi bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara cikin sauki musamman wajen sufuri.
Hakan yayi tasiri sosai yayin da gidajen mai suka fara rage farashin litar man zuwa kasa da naira dubu daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here