Gwamnatin tarayya ta kasawa jami’ar Abuja Sunan Yakubu Gowon

0
50

Gwamnatin tarayya ta canjawa jami’ar birnin tarayya Abuja suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa na mulkin soji wato Yakubu Gowon

Bayan haka gwamnatin ta sanar da cire kudin tikitin jirgin kasa ga kowa daga ranar 20 ga Disamba zuwa 6 ga Junairu, don saukakawa mutane a lokacin kirsimeti da sabuwar shekara.

:::Shugaba Tinubu ya jagoranci taron majalisar zartarwar tarayya a yau litinin

Ministan yada labarai Muhammad Idris, ne ya bayyana hakan a yau bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya da Tinubu, ya jagoranta, a yau.

Ministan ya kuma sanar da cewa majalisar zartarwa ta tarayya zata tafi hutu daga ranar 18 ga Disaba zuwa 6 ga Junairun 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here