Tsohon shugaban ma’aikatan gwamnan Kano ya zama sakataren majalisar Shura

0
40

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya nada Farfesa Shehu Galadanci, a matsayin shugaban majalisar Shura ta jihar, tare da nada tsohon shugaban ma’aikatan fadar gwamnan, Shehu Wada Sagagi, a matsayin sakataren majalisar.

Mai magana da yawun gwamnan Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa, ne ya sanar da hakan, yana mai cewa majalisar ta kunshi mutane fitattu 46 da kuma manyan malaman Islama.

Ana sa ran majalisar zata yi aiki don tabbatar da zaman lafiya da cigaban Kano, tare da inganta fahimtar addinin Islama tsakanin al’umma.

Shugabanni da mambobin majalisar sun hadar da;

1. Farfesa Shehu Galadanci, a matsayin shugaba.

2. Professor Muhammad Sani Zahraddeen, mataimakin shugaban

Sauran mambobi sun kunshi;

3. Sheikh Wazirin Kano
4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah
5. Malam Abdullahi Uwais
6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara
7. Dr. Bashir Aliyu Umar
8. Sheikh Shehi Maihula
9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi
10. Professor Umar Sani Fagge
11. Professor Dr. Muhammad Borodo
12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani
13. Professor Muhammad Babangida
14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse
15. Khalifa Sukairaj Salga
16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro
17. Khalifa Tuhami Atiku
18. Sheikh Nasir Adam
19. Professor Salisu Shehu
20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Malam Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muhammadu Adakawa
46. Sai Gwani Shehu Wada Sagagi, da aka bawa mukamin sakataren gudanar da majalisar.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya taya mutanen murnar samun Wannan mukami inda yace yana da tabbacin cewa mutanen suna kwarewar inganta ayyukan majalisar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here