Sarkin Kano na 15 ya Muslintar da mutane 150 a Karamar Hukumar Takai

0
82

Mai martaba sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero, ya muslintar da maguzawa 150 a karamar hukumar Takai ta jihar Kano.

  • Sarkin ya bawa mutanen 150, kalmar shahada a wajen buÉ—e sabon Masallacin Juma’a da Makarantar Islamiyya da Gidauniyar Ganduje, ta gina a garin Takai, inda ya bayyana musu cewa yanzu basu da maraba da sauran al’ummar musulmai dake fadin duniya.

:::Bankin CBN zai yiwa ma’aikata 1000 ritayar dole a watan Disamba

  • Ya kuma gargaÉ—e su kan yin sallah, bayar da zakkah, yin Azumin watan Ramadan, sannan su yi aikin Hajji idan Allah Ya ba su iko, saboda wadannan abubuwa sune shika-shikan addinin.
  • Sarkin, ya kuma roÆ™i gidauniyar Ganduje, da ta samar da malamai da za su koyar da wadanda aka muslintar din yadda za su yi ibada.
  • Aminu Ado, ya yaba wa Æ™oÆ™arin kwamitin Da’awa na gidauniyar Ganduje, kan ayyukansu na yaÉ—a Addinin Musulunci a lungu da saÆ™o na Jihar Kano da wasu jihohi.
  • Babban Sakataren yaÉ—a labarai na sarkin, Abubakar Balarabe Ƙofar Na’isa, ya ce wannan abu ya Æ™ara É—aukaka darajar Addinin Musulunci a Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here