Shugaban kasa Tinubu ya nada Mukaddashin babban hafsan sojojin Nigeria

0
78

Shugaban kasa Tinubu ya nada Major General Olufemi Oluyede, matsayin Mukaddashin shugaban sojojin Nigeria.

Mai taimakawa shugaban kasar a fannin yada labarai Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a yammacin yau laraba.

Yace nadin yasa yazo bayan da shugaban sojojin kasa Taored Lagbaja, ya tafi jinya kasashen ketare.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here