Jaruma Saratu Gidado Daso ta rasu 

0
644

Allah ya yiwa jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa.

Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar fuju’a ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

Za a yi jana’izarta nan gaba kadan a Kano.

Freedom Radio

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here