Yin sulhu da ‘yan ta’adda shine zai kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya – Yarima

0
148

Tsohon mai neman takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Yarima ya ce Shugaban Najeriya Bola Tinubu, wanda ya hau mulki a watan Yuni, ya ɗauki matakan da sauran shugabanni suka gaza ɗauka. 

Kazalika yana ganin yin sulhu da ‘yan bindgar da ke kashe mutane a kullum a jiharsa ta Zamfara ita ce hanyar shawo kan lamarin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here