Yadda El-rufa’i ya rusa makarantar ‘Yan Shi’a a Kaduna

0
133

Gwamnatin Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta rusa makarantar Islamiya ta ‘Yan Shi’a da ke unguwar Mararrabar Jos a jihar, a daidai lokacin da gwamnan Jihar Malam Nasir El-rufa’i ya lashi takobin ci gaba da rushe-rushen gine-gine kafin lokacin mika mulkinsa. ‘

‘Yan Shi’ar sun ce, sun samu bayanai kan cewa, nan kusa gwamnan zai rusa musu gine-ginensu akalla 40  a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here