Najeriya ke da kashi 31 na wadanda maleriya ke kashewa a duniya – WHO

0
138
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce 31% na wadanda ke mutuwa saboda zazzabin cizon sauro a duniya, suna a Najeriya ne. Wadannan dai alkaluma ne da hukumar ta fitar a jiya, daidai lokacin da ake bikin ranar yaki da wannan cuta.

To sai dai kamar yadda za a ji a wannan rahoto da wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana, Najeriya na daga cikin kasashen da suka amince su yi amfani da wata allurar rigakafin wannan cuta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here