Kanawa na ci gaba da kokawa da matsalar rashin lantarki

0
257

Yayin da ake fuskantar tsananin yanayin zafi a Najeriya, matsalar karancin wutar Lantarki na ci gaba da jefa al’ummar kasar dama harkokin kasuwancin su cikin mummunan yanayi, daidai lokacin da musulmin kasar ke shirin gudanar  da bukuwan karamar Sallah, da kuma bankwana da watan azumin Ramadana.

A gefe guda kuma masu ruwa da tsaki a fannin lantarkin na kokarin yin Karin haske game da dalilan matsalar, inda masana tattalin arziki ke fitar da bayanai dangane da illar karancin wutar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Abubakar Abdulkadir Dangambo kan wannan batu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here