Yanzu-Yanzu: An ga watan karamar Sallah a Saudiyya

0
144

Hukumomin a ƙasar saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal wanda hakan ke nuna an kammala ibadar azumin watan Ramadan na bana.

Sashihin shafin Haraimain Sharifain ne ya tabbatar da ganin watan na Shawwal a yankin Tumair da Sudair bayan amfani da akai da na’urorin zamani wajen ganin watan.

Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito cewa hukumomin ƙasar saudiyya sun ce ba lallai a iya ganin watan ba sakamakon chanjawaryanay.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here