DA DUMI DUMI: Dauda Lawal Dare ya lashe zaben gwamnan jihar Zamfara

0
105

Dan takarar Gwamnan Zamfara na Jam’iyyar PDP, Dakta Dauda Lawal Dare ya lashe zaɓen da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata da ƙuri’u 377, 726.

Yayin da shi kuma gwamna mai ci, Muhammad Matawalle ya zo na biyu da ƙuri’u 311, 976.

Karin bayanai na nan tafe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here