Ofishin Hukumar EFCC da ke Ilorin, babban birnin jihar Kwara, ya kama mutum 20 bisa zarginsu da cinikin kuri’a.
Daga cikin wadanda aka kama din, har da jami’in hukumar da kuma wakilan jam’iyyu a fadin Jihar.
Hausa 24 na daya daga cikin kafafan yada labarai masu zaman kansu a Najeriya da ke saurin bunkasa kuma tana ba ku ingantattun labaran cikin harshen Hausa.
© 2023 Daily News Hausa. All Rights Reserved.