A akwatin Ogbia 2 da ke Bayelsa, ‘yan bindiga sun kwace kayan zabe sun kona.
Sai dai an ci sa’a ba su kashe ma’aikatan zaben ba, inda suka umarce su da su koma Yenagoa kamar yadda wakilinmu na Bayelsa ya bayyana mana.