Tinubu ya maka jam’iyyar PDP da LP a kotu kan hana ci gaba da tattara sakamakon zabe

0
93

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da kara domin hana jam’iyyar LP da PDP hana ci gaba da tattara da bayyana sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu da aka gudanar.

Wannan ya biyo bayan sanarwae da PDP, LP da jam’iyyar ADC suka fitar kan bukatar shugaban INEC ya sauka daga mukaminsa.

Jam’iyyun adawar sun zargi cewar an tafka magudi da kura-kurai a zaben da aka gudanar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here