Karancin kudi ya dawo da sana’ar ban gishiri na baka manda a Arewacin Najeriya

0
200

Yayin da ake fuskantar kalubalen karancin sabbin takardun kudi har ma da tsoffin kudin a sassan najeriya, mazauna karkara da dama a jihohin Arewa maso Gabashin kasar sun zabi komawa tsarin cinikayya ta ban gishiri in baka manda.

Binciken RFI Hausa ya gano cewa a wasu yankunan mutane na amfani da kudaden waje, domin siye da siyarwa.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here