Kotun kolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin ranar 10 ga watan Fabrairu na tsohon takardun kudi na Naira 200, 500, da 1000.
Karin bayani na nan tafe…
Hausa 24 na daya daga cikin kafafan yada labarai masu zaman kansu a Najeriya da ke saurin bunkasa kuma tana ba ku ingantattun labaran cikin harshen Hausa.
© 2023 Daily News Hausa. All Rights Reserved.