LabaraiIlimi Majalisar dokokin Kano ta amince da daga darajar kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa jami’a By Usman Zunnurayn - February 1, 2023 0 264 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Majalisar Dokokin Jihar Kano ta zartas da kudurin dokar mayar da kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa jami’a. Matakin dai ya biyo bayan karatu na uku ne na magatakarda na majalisar, Alhaji Garba Bako Gezawa, bayan tattaunawa da kwamitin da majalisar ta yi.