CBN ya kara wa’adin rufe karbar tsoffin kudi

0
120

A karshe dai babban bankin Najeriya ya kara wa’adin canza shekar tsohon naira da kwanaki 10.

A wata sanarwa da gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele ya fitar a ranar Lahadi, ya ce sabon wa’adin shine 10 ga watan Fabrairun 2023.

Karin bayani na nan tafe

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here